www.sautizallah.com
Legit - Purevybz Pressplay

[Music] Deezell – Duk Abun Da Zai Faru Ya Faru

0

Download Mp3

Deezell @officialdeezell ya ja tawagar Matasa mawakan hip-hop tare da @DjAb_ musamman yan Kano da Kaduna a wannan Sabuwar waka Mai taken ‘Duk Abun Da Zai Faru Ya Faru’ a farkon wannan shekarar.

Download Video

Mawakan sun hada da @Madox_tbb, @Feezy, @ZaynAfrica, @MusaAfrica, @Cdeeq, LSVee, Ejanla Freeman, Wizameen, Chiso, Lutty Fresh, Dan Saa Bazzy, EelexDon Maka Don, da kuma Babayanks.

Waka Mai yanayin wakarsu ta baya da YNS ‘Da So Samu Ne’. Wannan waka dai @Feezy ne Yayi Directing.

Download Mp3

Kindly follow our social handles below for latest update and more;

Facebook Page: @Sautizallah
Instagram: @Sautizallah
YouTube: Sautizallah TV
Twitter: @Sautizallah

Leave a Reply